Batu Dangane Da Dacewa Kan Kadarorin Da Suka Shafi Filaye Da Gine-Gine

- Dillancin Filaye Da Gine-Gine Cikin Sauƙi: Dacewa Kan Kadarorin Da Suka S

Bog
  • Format
  • Bog, paperback
  • 40 sider

Beskrivelse

Wannan littafi ya ƙunshi bayanai na kawo sauyi dangane da dacewar hanyoyi (aikace-aikace) na batutuwan filaye da gine-gine a duk faɗin duniya tare da lissafi na yiwuwar sayarwa na (Biliyoyin Daloli), wanda aka ƙunsa a cikin manhajar hukumar filaye da gine-gine game da ƙiyasin filaye da gine-gine na (yiwuwar saye da siyarwa na Tiriliyoyin Dala).

Wannan na nufin cewa filaye da gine-gine na zaman mutane da na kasuwanci, ko wanda mutane suka mallaka ko kuma na haya, za a iya dillancinsu cikin inganci da kuma hanyar da babu ɓata lokaci. Hanya ce ta dillanci domin ci gaba cikin ƙirƙira da ƙwarewa nan gaba domin amgfanin duk wikilai na filaye da gine-gine da kuma masu mallakar kadarori. Dacewa na filaye da gine-gine na aiki a kusan duk ƙasashe da kuma tsakanin ƙasashe.

Maimakon "kawo" kadara wurin mai saye ko mai karɓar haya, tare da hanyar neman bayani a yanar gizo mafi dacewa domin filaye da gine-gine, masu bukatar saye ko karɓar haya sun cancanci (binciko tarihi) su gwada sannan su sami haɗi tare da kadarori waɗanda wakilin filaye da gine-gine ya bayar.

Læs hele beskrivelsen
Detaljer
  • Sidetal40
  • Udgivelsesdato28-02-2017
  • ISBN139783947082698
  • Forlag Matthias Fiedler
  • FormatPaperback
  • Udgave0
Størrelse og vægt
  • Vægt49 g
  • Dybde0,2 cm
  • coffee cup img
    10 cm
    book img
    12,7 cm
    20,3 cm

    Findes i disse kategorier...

    Se andre, der handler om...

    Velkommen til Saxo – din danske boghandel

    Hos os kan du handle som gæst, Saxo-bruger eller Saxo-medlem – du bestemmer selv. Skulle du få brug for hjælp, sidder vores kundeservice-team klar ved både telefonerne og tasterne.

    Om medlemspriser hos Saxo

    For at købe bøger til medlemspris skal du være medlem af Saxo Premium, Saxo Shopping eller Saxo Ung. De første 7 dage er gratis for nye medlemmer. Medlemskabet fornyes automatisk og kan altid opsiges. Læs mere om fordelene ved vores forskellige medlemskaber her.

    Machine Name: SAXO081